Yadda mutum 8 suka kone kurmus a mumunan hadarin mota


Mutum takwas sun kone kurmus sakamakon wani mumunan hadarin mota da ya auku a kan hanyar Ibadan zuwa Lagos.


Hadarin ya rutsa da motar Bas kirar Mazda mai lamba AAA 249 VX, kuma ya faru ne a ranar Asabar 19 ga watan Satumba  da karfe 8:45 na dare kusa da gadar Saapele.


Bayanai sun nuna cewa tayar motar ce ta yi bindiga, sakamakon haka motar ta fadi ta yi ta mulmula a kasa daga bisani ta kama da wuta.


Hadarin ya rutsa da mutum 11, maza guda uku, mace daya, yaro daya, da mutum shida da ba a gane ko su waye ba.

 

Mutum takwas sun mutu, an garzaya da sauran wadanda suka sami raunuka zuwa Asibitin Idera da ke Sagamu. 
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN