• Labaran yau


  Yadda fim din ciwonidanuna ya kawo kusan Naira Miliyan daya da rabi daga fitowarsa


  Fim ɗin CiwonIdanuNa ya kawo Naira Dubu Hamsin da Takwas (₦58,000) cikin karshen mako. Wanda idan ka haɗa lissafin sa da kudin baya daya kawo, ya kama yana da Naira Miliyan Ɗaya da Dubu Ɗari Huɗu da Aiba'in da Uku (₦1,443,000).

  Kamar yadda Labaran Kannywood  ta wallafa

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda fim din ciwonidanuna ya kawo kusan Naira Miliyan daya da rabi daga fitowarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama