• Labaran yau


  Yadda Alhassan Dantata ya sami bunkasar arziki a Kano - Gajeren tarihi.

  Marigayi  Alhassan Dantata (1877-1955), shi ne mutum na farko da ya kirkiro yin DALAR gyada a Kano kasancewarsa hamshakin dan kasuwa kan sayar da tsaba.


  Alhaji Alhassan Dantata, ya zo Kano ne a 1919, kuma cikin shekara biyar, ya zama daya daga cikin hamshakan yan kasuwa da suka sami nassarar bunkasar arziki sakamakon kasuwancinsu a Kano.


  Dantata sun gina Kampaninsu ne, da kuma wajen da suke ajiye gyadansu a unguwar Kofar Nassarawa a birnin Kano.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Alhassan Dantata ya sami bunkasar arziki a Kano - Gajeren tarihi. Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama