• Labaran yau


  Wani shugaban karamar hukuma ya yi wa takwaran sa jina-jina a jihar Neja

   


  Wannan hoton shugaban ƙaramar hukumar Suleja kenen da ake zargin na Gurara ya raunana fuskar sa.

   

  Tun dai da batun neman shugabancin ƙungiyar ciyamomi (ALGON Na Kasa) ya taso ne aka samu rashin jituwa tsakanin wasu shugabannin ƙananan hukumomin Jihar Neja.

   

  A kwanakin baya Hon. Abdullahi Maje na Suleja ya zargi Hon. Lalalon Chanchaga da Walin Gurara da munafurtar Sa.

  hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani shugaban karamar hukuma ya yi wa takwaran sa jina-jina a jihar Neja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama