• Labaran yau


  Shugaba Buhari ya Tona Asirin masu haddasa tsadar Abinci: Bama ‘yan Najeriya bane

  Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya koka kan matsalar tsadar kayan Masarufi da ‘Yan Najeriya ke fama dashi inda yace abin takaici ne duk da an samu yabanya me kyau amma ‘yan Najeriya na siyan abinci da tsada.
  Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Malam Garba Shehu inda yace gwamnatin na daukar matakan magance wannan matsalar.
  Wasu daga cikin matakan da gwamnatin ke dauka shine ta bude rumbin hatsinta dan a fitar dashi ga ‘yan Najeriya. Ya kuma ce masu kawo wannan matsalar Abincin dillalaine wanda ma gwamnati ta gano yawancinsu ‘yan kasar wajene, yace suna sayen abincin daga hannun manona su kuma kirkiri wahalarsa ta da gangan.
  Hutudole

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Buhari ya Tona Asirin masu haddasa tsadar Abinci: Bama ‘yan Najeriya bane Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama