Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya samu nasara a rumfar zaɓensa da ya jefa ƙuri'a inda Jam'iyyarsa ta PDP ta samu ƙuri'u 246, sai kuma PDP ta samu 184 inda kuma ADP ta samu 62.
Shafin BBC ya ruwaito cewa Jam'iyyar Labour kuma ta samu 1, sai kuma ƙuri'u 5 da suka lalace.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/