• Labaran yau


  Nifa wallahi Aure nakeso, Allah ka bani miji na gari mai gemu >> Murjanat

  A wasu zafafan hotuna da Murjanat ta sako a fagen nishadi a shfinta na sada zumunta, ta ruwaito wata bukata guda daya daga Allah, a cewarta, "Nifa wallahy Aure nakeso, Dan Allah kutayani da addu'a, Allah yabani miji nagari mai gemu".

  To samari da matasa masu gemu? yau ga ranarku! 

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Nifa wallahi Aure nakeso, Allah ka bani miji na gari mai gemu >> Murjanat Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama