• Labaran yau


  A yi ma yan Majalisa adalci a wallafa sunayen wadanda suka karbi na goro daga NDDC - Ndume

  Majalisar dattawan Najeriya ta musanta zargin cewa 'yan majalisar dokokin kasar sun karbi na goro daga kudaden yaki da cutar Corona da hukumar raya yankin Neja Delta ta ce ta kashe. Sanata Ali Ndume na daga cikin masu kalubantar hukumar da ta wallafa sunayen  Source: BBC  
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: A yi ma yan Majalisa adalci a wallafa sunayen wadanda suka karbi na goro daga NDDC - Ndume Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama