A yayin da masoya Baba Buhari ke tururuwar turawa Mawaƙi DAUDA KAHUTU RARARA kudi don ya waƙe Shugaban Kasa Buhari, shi kuwa sai rabon motoci yake, a inda ya ƙara gwangwaje SADIYA SIDI UMAR da mota. Sadiya tana fitowa a amshin waƙoƙin sa da waƙoƙinn Alijita, kamar yadda LABARAN KANNYWOOD ta wallafa.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/