• Labaran yau


  Magidanci tare da matarshi da yaransu hudu sun mutu sakamakon ruftawar gini a jihar Kebbi


  Wani magidanci tare da matarsa da yaransu guda hudu sun mutu sakamakon ruftawar gina a dakin da suke kwance a garin Yeldu da ke karamar hukumar Arewa a jihar Kebbi.

   

  Rahotanni sun ce Shugifar da suke kwance a ciki ya rufta ne sakamakon kwanaki da aka share ana sheka ruwan sama.

   

  An binne mamatan bisa tsarin addinin Musulunci

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magidanci tare da matarshi da yaransu hudu sun mutu sakamakon ruftawar gini a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama