• Labaran yau


  Ko da gaske ne Jaruma Maryam Waziri ta yi kama da Jaruma Rahma Sadau ?


  Jama'a dayawa na magana akan kama da sabuwar jaruma
  MaryamWaziri take yi da Superstar Rahma Sadau
   
   
  Labaran Kannywood ta labarta cewa tun bayan bayyanar MARYAM WAZIRI a shirin wasan Talabijin Labarina Series, sai maganar tayi ƙamari, jama'a suke ta cewa har acting din suma iri daya ne. Ko da gaske ne akwai kamar kuwa?
      
   
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ko da gaske ne Jaruma Maryam Waziri ta yi kama da Jaruma Rahma Sadau ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama