• Labaran yau


  Hotunan yadda dubun saurayi ta cika bayan ya saci kifin gongo Sadine a katafaren shago

  Dubun wani matashi ta cika bayan ya saci Kifin gongo da dama a wani katafareb shago.

  Segun Availeth ya ruwaito cewa mai kula da shagon ne ya kula cewa kamannun wannan saurayi ya canja bisa lokacin da ya shigo shagon, domin dai kwankwasonsa ya yi fadi.

  Sakamakon haka aka caje saurayi kuma aka sami wadannan gongayen kifi.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda dubun saurayi ta cika bayan ya saci kifin gongo Sadine a katafaren shago Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama