Hamshakin mai kudi a duniya ya cimma burinshi na zama talaka kafin ya mutu, duba abinda ya yi

Biloniyan dan kasuwa Charles Chuck Feeney a karshe dai ya talauce bayan ya bayar da duka dukiyar shi sadaka tun yana raye. Mutumin wanda ya samar da kamfanin Duty Free Shoppers, ya ce akwai dadi sosai idan ka bayar da dukiyar ka tun kana raye ba wai sai ka mutu ba. A wani rahoto da Forbes ta fitar, sama da shekaru arba'in, Feeney ya sadaukar da sama da dala biliyan takwas, sama da naira tiriliyan uku kenan a kudin Najeriya. Ya bayyanawa Forbes cewa: "Mun koyi darasi da yawa. Zamu yi abu da yasha bamban, amma naji dadi sosai. Naji dadi dana nayi wannan abu tun ina raye." Feeney ya nuna jin dadin shi ga mutanen da suka goyi bayan shi wajen bayar da duka abubuwan da ya mallaka. Inda yake rokar sauran mutane suyi koyi da shi. Ya ce: "Godiya ta ga wadanda suka goyi bayana da kuma wadanda suke tunanin bayarwa tun suna raye: Ku gwada zaku so hakan." Yariman Dubai mai jiran Gado, Sheikh Hamdan bin Mohammed bin Rasha Al-Maktoum, ya nunawa duniya cewa ba komai bane idan ka zama mai adalci ga dabbobi. Yariman ya daina amfani da wannan mota domin ya tabbatar da lafiyar wadannan tsuntsaye. Read more: https://hausa.legit.ng/1366885-hamshakin-mai-kudi-a-duniya-ya-cimma-burinshi-na-zama-talaka-kafin-ya-mutu-inda-ya-sadakar-da-duka-dukiyar-da-ya-mallaka.html

Biloniyan dan kasuwa Charles Chuck Feeney a karshe dai ya talauce bayan ya bayar da duka dukiyar shi sadaka tun yana raye. Mutumin wanda ya samar da kamfanin Duty Free Shoppers, ya ce akwai dadi sosai idan ka bayar da dukiyar ka tun kana raye ba wai sai ka mutu ba. A wani rahoto da Forbes ta fitar, sama da shekaru arba'in, Feeney ya sadaukar da sama da dala biliyan takwas, sama da naira tiriliyan uku kenan a kudin Najeriya.


Ya bayyanawa Forbes cewa: "Mun koyi darasi da yawa. Zamu yi abu da yasha bamban, amma naji dadi sosai. Naji dadi dana nayi wannan abu tun ina raye." Feeney ya nuna jin dadin shi ga mutanen da suka goyi bayan shi wajen bayar da duka abubuwan da ya mallaka. Inda yake rokar sauran mutane suyi koyi da shi.


Ya ce: "Godiya ta ga wadanda suka goyi bayana da kuma wadanda suke tunanin bayarwa tun suna raye: Ku gwada zaku so hakan." Yariman Dubai mai jiran Gado, Sheikh Hamdan bin Mohammed bin Rasha Al-Maktoum, ya nunawa duniya cewa ba komai bane idan ka zama mai adalci ga dabbobi. Yariman ya daina amfani da wannan mota domin ya tabbatar da lafiyar wadannan tsuntsaye.

Source: Legit
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN