Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta amince da kafa wata sabuwar hukumar yaki da cin hanci me suna, proceeds of crime recovery and Management Agency.
Hukumar zata kasance ne tana kula da kadarorin da aka kwato daga barayin gwamnati, kamar yanda ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnati, Abubakar Malami ya bayyanawa manema labarai.
Yace a yanzu hukumomi daban-daban ne ke kula da kadarorin da ka kwato amma wannan hukuma itace daga yanzu data rika kula da kadarorin.Yace majalisar zartaswa ta amince da kudirin inda aka aikewa da majalisar tarayya dan sakashi cikin doka.
hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/