Wata sabuwa a jahar Kebbi, babban mai wasan Barkwanci (Comedian) din nan na Mai girma Gwamnan
jahar Kebbi Sen Atiku Abubakar Bagudu yace matukar masoya Dan Bagudu
nason yaci gaba da yada manufofin Dan Bagudu to, duk masoyin Dan Bagudu
sai ya tura mishi kudi har Naira 500 a asusun shi 0220955974 Sulaiman
Aliyu Madugu Gt Bank.
Idan baku manta ba, yan kwanaki da suka gabata ne fitattun Mawaka Rarara da Adam Zango, suka bukaci jama'a su tura masu kudi a asusun Banki, domin su gudanar da lamarin waka ga wasu manyan yan siyasa, lamari da ya sami karbuwa a jikin al'umman kasar Arewa.
Wani hoto da ke yawatawa a shafin Facebook, ya nuna yadda wani fitaccen Dan Jarida daga kudancin jihar Kebbi ya aika wa Rarara N100,000 marmakinn N1000,00 da ya bukata daga jama'a. Ko wannan tsari zai sami karbuwa a jihar Kebbi ya zama manuniya tamkar Zakaran gwajin dafi bisa manufa bisa lissafin yadda lamarin zai kasance.
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/