Budurwa ta caka wa masoyiyar saurayinta wuka a kirji har ta mutu saboda kishi - Hotuna


An gurfanar da wata mata mai shekara 27 a gaban Kotun Majistare na Moretele da ke Arewa maso yammacin kasar Afrika ta Kudu bisa zargin kashe wata mata mai shekaru 30 mai suna Christiananh Ditsele.

 

An gurfanar da wanda ake tuhuma ne ranar Laraba 9 ga watan Satumba . Kakakin yansanda Lt.Col Amandah Funani, ya tabbatar da faruwar lamarin, ya kuma ce an kama wanda ake zargin ne ranar Litinin 7 ga watan Satumba a kauyen Cyferkuil kusa da Brits bayan ta kashe Christianah bisa zargin cin amanrta wajen yin soyayya da saurayinta.

 

Wanda ake zargi ta fuskanci Christianah ne a titi, ta kama ta da kokuwa, ta kayar da ita daga bisani ta caka mata wuka a kirji. An garzaya zuwa Asibitin Kutwanong da Christianah, amma Likitoci sun tabbatar da mutuwarta. Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN