Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma tsohon mataimakin gwamnan babban
bankin Najeriya, CBN, Obadiah Mailafiya ya bayyana cewa bashi da Hujjar
da zai iya bayarwa kannikirarin da yayi.Ya bayyana hakane a ranar
Litinin biyo bayan gayyatar da DSS suka masa zuwa Ofishinsu.
Yace baida hujjar da zai iya bayarwa kan zargin da yayi cewa akwai hannun gwamnati a kashe-kashen da ake yi a Najeriya.Ya dai yi zargin cewa akwai kwamandan Boko Haram da Gwamnan Arewa ne, wanda hakane tasa DSS din suka gayyaceshi har sau 3.
Bayan ganawa da DSS din da yayi a yau yace an karramashi lokacin ganawar kuma babu wani cin zarafi da aka masa, yace amma da zai samu dama da ya gyara wancan kalami nashi da yayi a baya.Ya kuma bayyana cewa akwai sanda yaga wasu suka shawagi a kofar gidansa da bai gane musu ba, saidai Katanga ya haura ya tsere saboda yana jin cewa akwai wasu manya dake son kasheshi.
hutudole
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/