• Labaran yau


  Babban Lauya Femi Falana zai jagoranci gangamin neman shugaba Buhari yayi Murabus

  Rahotanni sun nuna cewa babban Lauya kuma dan rajin kare hakkin Bil’adama, Femi Falana da hadin gwiwar Bobi Wine, wani dan fafutuka na kasar  Uganda zasu shiga gangamin kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Murabus.

  Gangamin dai wanda Mawallafin Sahara Reporters ya farashi a baya a wannan karin za’a yishi ne ta shafukan yanar gizo.

  Kafar ta bayyana cewa za’a yi gangaminne a yau, Asabar da misalin karfe 4:00 na yanma a kafar sadarwa ta Zoom. Za’a yi gangaminne bisa zargin shugaban kasar da kasa shawo kan matsalolin Najeriya.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Babban Lauya Femi Falana zai jagoranci gangamin neman shugaba Buhari yayi Murabus Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama