• Labaran yau


  Yara sun yi wa uwarsu mai shekara 60 duka suka binneta da ranta bisa zargin maita

  An binne wata tsohuwa da ranta a garin Barka-Panzi da ke kasar Jamhuriyar Afrika ta tsakiya, kilomita 21 daga birnin  Berberati wanda ke mahadar Mambéré Kadéi.


  Tsohuwara ta auna sa'a bayan wasu Jandarmomi da ke rakiyar wata mota da ta dauko Katako ta biyo ta kauyen, sun tsaya , kuma suka cece ta bayan sun ga taron jama'a.


  Wani ganau ya ce " Yayan tsohuear sun dade suna zargin uwarsu da yin maita, kuma sun alakanta yawan mace ,macen yan uwansu ga maitar tsohuwar. Bayan wani yaro ya mutu a gidan ne, kuma bayan an binne shi, sai jama'an gidan suka gudanar da taro domin tattaunawa".

  "Yayin tattaunawar ne suka ci wa matsayan cewa tsohuwar, wacce mahaifiyarsu ce, sun zarge ta da kashe sauran yan gidan ta hanyar maita., Sakamakon haka sai suka yanke hukuncin binne ta da ranta bayan sun yi mata dan karen duka har  da sara da adduna".


  Ana cikin wannan rudani ne bayan an binneta da ranta sai Jandarmomi suka zo suka cece ta kafin ta mutu.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yara sun yi wa uwarsu mai shekara 60 duka suka binneta da ranta bisa zargin maita Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama