• Labaran yau


  Shirin mayar da Kano birnin zamani: Gwamnati za ta kaddamar da matakin farko ba jimawa

  Nan da watanni kalilan, Gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar matakin farko na shirinta na mayar da binin Kano zuwa birnin zamani da ya ci zunzurutun kudi har Naira biliyan
  167.


  Shiri da kuma tsarin ya hada da Hekta 121.1 da ya kunshi shaguna, shagunan zamani, otal otal,, cibiyar kasuwanci na Duniya, wajen shakatawa da sauransu.
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shirin mayar da Kano birnin zamani: Gwamnati za ta kaddamar da matakin farko ba jimawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama