Yanzu yanzu: Dansanda ya bindige saurayi mai zaga zanga har lahira a jihar Delta

Wani jami'in dan sanda ya bindige wani saurayi har lahira lokacin da ya yi harbin bindiga kan masu zanga zanga domin ya tarwatsa su amma sai albarushi ya sami wani saiurayi kuma ya mutu nan take a garin Ozoro da ke jihar Delta ranar Litinin 3 ga watan Agusta.

Matasan Ozoro sun zanga zangan lumana ne domin nuna adawa da cin zarafinsu da suka yi zargin jami'an yansanda Ozoro ke yi masu,. Sai dai lamari ya sauya bayan harbi kan masu zanga zanga da dansandan ya yi wanda ya kashe saurayi nan take.

Kakakin hukumar yansandan jihar Oneme Onovwakpoyeya ya tabbatar da faruwar lamarin, ya kara da cewa an fara bincike kan lamarin daga shalkwatan yansandan jihar.

Kalli bidiyo:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post