Hukumar tace fina-finai ta Kano bata da hurumin tace wakokin Yabo - Alan Waka

Shahararren mawakin Hausa, Aminu Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Alan Waka ya bayyana cewa hukunar tace fina-finai ta Kani bata da hurumin tace wakokin Yabon Annabi( SAW).

Ala ya bayyana hakane a wata hira da yayi da BBChausa kamar yanda wakilin hutudole ya bibiya. Yace babu inda doka ta baiwa hukukar tace fina-finan damar tace waka.

Yace waka fasahace wadda idan akace za’a tace ta to an kuntata tunanin mawaki an kuma dakushe kaifin fasaharsa. Hotudole fahimci Alan Waka ya bada Misalin cewa, tace waka kamar ace za’a tace kalaman mutum ne, ace idan mutum zai yi magana sai an bashi izini.

Yace amma idan ana neman dakile cin zarafin mutanene ko zagin shuwagabanni ko kuma kalaman batanci ga Annabi (SAW) to wannan duk wanda yayi haka yasan cewa akwai doka me hukunci akan hakan.

Hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN