A jiyane dai cece-kuce ya barke tsakanin ‘yan Najeriya bayan bayyanawar wani bidiyo na sirri da aka dauka a boye a fadar shugaban kasa.
Bidiyon ya nuna yanda tsohon shugban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole da Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari suke tattauna kamen da zaa wa wasu.
PDP ta yi zargin cewa Membobin jam’iyyar Adawane za’a kama saidai fadar shugaban kasa tace masu tada zaune tsaye ne suka fitar da Bidiyon.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/