• Labaran yau


  Hotuna: An yi wa soja ruwan harsashi bayan ya cewa shi soja ne a kan hanyar arewa

  An kashe wani soja a kan hanyar Enugu zuwa Makurdi da karfe 11:30pm ranar Juma'a 7 ga watan Agusta da dare.


  Sahara Reporters ta ruwaito cewa an kashe sojin ne mai suna Seargeant Bulama Aji wanda ke aiki da Rundunar sojin surke ta 3 da ke Jos yayin da yake kan hanyarsa ta komawa Jos.


  Sanye da kayan gida, yan bindigan sun buda wa Aji wuta da bindigogi bayan ya gaya masu cewa shi soja ne, ya mutu nan take.
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: An yi wa soja ruwan harsashi bayan ya cewa shi soja ne a kan hanyar arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama