Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Abubakar Bagudu ya kai ziyarar bazata a Makarantar soji na mata da ke Goru a Birnin kebbi domin gani wa kansa mataki da aikin kwangilan da ya bayar na sabunta makarantar, da kuma dakin kwana na masu yi wa kasa hidima watau NYSC Lodge a makarantar ya kai.
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/