• Labaran yau


  Duba hotunan Rago da aka sayar mafi tsada a Duniya akan Naira miliyan 189

  An sayar da wani Rago a kan kudi Dalan Amurka  $490,000 daidai da Naira Miliyan 189,855,400.00 kudin Najeriya, wanda haka ya sa Ragon ya zama mafi tsada a Duniya.


  An sanya wa Ragon suna Texel, kuma yanzu haka shi ne Rago da ya fi tsada a Duniya.

  An gudanar da cinikin sayar da Ragon ne a wajen cinikayya na Scottish National Texel da ke Lanark, bayan  Charlie Boden da iyalinsa sun yi kiwon Ragon a gidan gonarsu da ke Mellor Hall a kasar Britaniya.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba hotunan Rago da aka sayar mafi tsada a Duniya akan Naira miliyan 189 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama