• Labaran yau


  Arziki: Duba Zinari da Matawalle ya kai wa Buhari wanda aka haka a jihar Zamfara

  Shugaba Muhammadu Buharai ya bayyana gamsuwarsa tare da yin kira ga sauran jihohin Najeriya kan su dukufa wajen ganin sun zakulo ma'adinai da albarkatun kasa da ke jihohinsu.   Ya yi wannan bayani ne yayin da Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya gabatar masa da daskararren Zinari da aka haka a jihar Zamfara.
  Buhari ya ce Gwamnatin tarayya za ta ci gaba da samar da alkibla da taimako da ya dace wajen ganin an tafiyar da irin wadannan tsare tsare cikin nassara.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Arziki: Duba Zinari da Matawalle ya kai wa Buhari wanda aka haka a jihar Zamfara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama