• Labaran yau


  Manzon Allah da Sahabbansa basu yi "birth day" ba, Imam Muhktar ya fyace gaskiya

  Limamin babban Masallacin Juma'a na  jihar Kebbi (Central Mosque) ya fayyace muhimmancin aiki da Watan da Kalandar Musulunci a rayuwar al'umma Musulmi.


  A hudubarsa kafin gabatar da Sallar Juma'a, Imam Muhktar ya tabo tarihi tare da jawo ayoyi na Alqur'ani da ke fadakar da Musulmi kan dacewar amfani da Watanni da kididdiga na Musulunci wajen gudanar da lissafin kwanakida Watanni na yau da kullum.

  Kalli bidiyo a kasa:
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Manzon Allah da Sahabbansa basu yi "birth day" ba, Imam Muhktar ya fyace gaskiya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama