A jiyane muka samo muku wani Rahoto daga Rariya daya bayyana cewa an kaiwa mawakin siyasarnan, Dauda Kahutu Rarara hari a Katsina yayin da yake shirin wata waka da ya shirya a kan matsalar tsaro.
Rahoton yace a cikin tawagar da lamarin ya faru akwai tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Tijjani Asase da shahararren me shirya fina-finan Hausa, Abba Mai shadda.
Lamarin ya jawo cece-kuce da dama inda wasu suka jajanta, wasu kuwa ala kara suke. Shi kuwa sanata Shehu Sani shawara ya baiwa Rarara akan ya dena shigewa irin wannan matasa.
Sani da yake bayyana matsayinsa kan harin ta shafinshi na sada zumunta yace matasan sun wuce makadi da rawa inda yace shi Rarara ai nishadantarwa kawai yake.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/