Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci kona tulin miyagun kwayoyi da suka kai tan 20 da hukumar NDLEA ta kona a Borno.
Lamarin ya farune a jiya, Juma’a a hanyar Maiduguri zuwa Gamboru, hmtaron ya samu halartar Shehun Borno wanda ya tura wakilci da kuma kwamandan sojoji da shugaban NDLEA, Kanal Mustapha Abdallah me riyata.
Gwamnan a yayin bikin ya bayyana damuwa kan yanda ta’ammuli da miyagun kwayoyi ka iya saka rayuwar matasa cikin hadari. Ya kuma bada umarnin gyaran rukunin gidajen hukumar dake Borno a matsayin tallafi daga jihar.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/