• Labaran yau


  Yanzu-Yanzu:masu garkuwa da mutane sun sace diyar dan majalisa a Kano

  Masu garkuwa da mutane sun sace diyar dan majalisar jihar Kano dake wakiltar Danbatta,

  Murtala Musa Kore.Yarinyar ‘yar kimanin shekaru 17 dake ajin SS 2 na makarantar gwamnati dake


  Jogana an bayyanata da sunan Juwairiyya Murtala.Masu garkuwa da mutanen sun sace yarinyarne da safiyar yau, Lahadi a gidan mahaifinta dake kauyen Kore dake Danbatta da misalin karfe 2 na dare.

  Dan majalisar da yake magana da manema labarai ya bayyana cewa shine aka je sacewa, abin ya kare a kanshi.

  hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-Yanzu:masu garkuwa da mutane sun sace diyar dan majalisa a Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama