Hukumar Kiyaye Hadura ta yi magana kan mutuminnan da yayi tsirara bayan kwace masa Abin hawa

Hukumar kiyaye Hadura da aka fi sani da Road Safety ta yi magana kan Mutuminnan na Benin City a Edo da yayi tsirara bayan kwace masa abin hawa.


Mutumin da bidiyon yanda lamarin ya faru ya watsu sosai an ganshi yana buduri tare da jami’an Road Safetyn.

A sanarwar data fitar hukumar ta ce zata dauki matakin doka akanshi dan ya zama darasi ga ‘yan baya sannan kuma nan gaba ba zata lamunci irin wannan dabi’ar ba.

hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post