• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Wani babban 'dan siyasa a Masarautar Zuru ya rasu a kudancin jihar Kebbi


  Allah ya yi wa 'dan siyasar Masarautar Zuru a jihar Kebbi Hon.Durumbu Dan Alkali rasuwa.

  Hon Durumbu ya wakilci Mazabar zuru a Majalisar Wakilai na tarayya daga 2011 zuwa 2015.

  Wata majiya ta shaida mana cewa Durumbu ya rasa 'dansa wanda hafsan sojin sama ne a hadarin mota kwanakin baya.

  Jama'ar Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi na ci gaba da isar da sakonnin ta'aziyarsu ta shafukan sada zumunta, yayin dawasu ke tururuwa a gidansa domin isar da ta'aziyyarsu ga iyalansa.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Wani babban 'dan siyasa a Masarautar Zuru ya rasu a kudancin jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama