• Labaran yau


  Yadda Gwamna Bagudu ya yi kicibis da wasu mata suna noma a kauyen Tadurga, Zuru

  A cikin wannan bidiyo, Gwamnan jiharKebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ne ya ci karo da wasu mata suna noma a yankin Kauyen Tadurga a Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi.

  Kalli abin da ya gudana a bidiyo kasa

  Latasa nan ka kalli bidiyo 


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Gwamna Bagudu ya yi kicibis da wasu mata suna noma a kauyen Tadurga, Zuru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama