• Labaran yau


  UAE ta harba Kumbu zuwa Duniyar Mars a karon farko cikin tarihin kasashen Larabawa

  A karon farko a tarihin kasashen ;Larabawa kasar UAE ta harba Kunbun farko zuwa Duniyar Mars.

  Lamari na farko da ya sa kasar UAE ta zama kasar Larabawa ta farko a Duniya da ta aika Kumbu zuwa sararin samaniya ta Duniyar Mars domin tattaro bayanan kimiyya. An sa ma Kumbun suna Al-Amal wanda ke nufin kyakkyawan zato da harshen Larabci.

  UAE ta yi nassarar aika wannan Kumbu ne tare da hadin guiwar wani Kampanin kasar Japan, kuma daga kasar Japan aka gudanar da aikin hadawa tare da harba wannan Kumbu.

  Latsa nan ka kalli bidiyo  https://web.facebook.com/watch/?v=755205361912007


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: UAE ta harba Kumbu zuwa Duniyar Mars a karon farko cikin tarihin kasashen Larabawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama