• Labaran yau


  Tap di jan: Matashi ya debo ruwan dafa kansa sakamakon rungumo nonon matar aure

  Rahotanni daga birnin Lagos na nuna cewa wani matashi mai suna Kabiru Saka ya debo ruwan dafa kanshi bayan an zarge shi da cewa ya more wata matar aure bayan ya rungumo kuma ya cika hannunsa da nonon matar  kamar yadda mai gabatar da kara na 'yansanda ya shaida wa Kotu.

  An gurfanar da Saka bisa tuhumar kwaruwar matar ta hanyar taba nonon ta, cin zarafi da sata. Saka dai mazauni Alagbado ne a birnin Lagos.

  Bayan da Alkalin Kotun ta saurari shigar da karar, Majistare Mrs. A.K Dosunmi ta bayar da belin Saka a kan Naira 100.000 tare da gindaya wasu sharudda kafin zaman Kotun na gaba.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tap di jan: Matashi ya debo ruwan dafa kansa sakamakon rungumo nonon matar aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama