• Labaran yau


  Matar Sarki ta zama mace mafi girman muƙami a 'yan sandan Najeriya - Bidiyo

  Aisha Abubakar, mataimakiyar babban sufeto janar na rundunar 'yan sandan Najeriya, ta ce tana matukar tsoron dan sanda lokacin tana yarinya.

  A tattaunawarta da BBC, mace ta biyu daga arewa mafi girman matsayi a rundunar 'yan sandan kasar, ta kara da cewa iyalinta sun karfafa mata gwiwar shiga aikin na dan sanda.


  A cewarta, babu abin da ke sanya ta dariya kamar 'ya'yanta.

  Source:  BBC

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matar Sarki ta zama mace mafi girman muƙami a 'yan sandan Najeriya - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama