Kotun daukaka kara a birnin tarayya Abuja a ranar Talata ta yi watsi da karar da Sanata Dino Melaye ya shigar na kallubalantar nasarar Sanata Smart Adeyemi a matsayin wanda ya lashe zaben sanata ta mazabar Kogi ta Yamma.
Alkallan uku dukkansu sun amince a kan watsi da dalilai bakwai da aka yi yi laakari da su yayin watsi da daukaka karar ta Melaye.
Kotun ta jaddada hukuncin da Kotun Zaben Majalisa da ke Abuja ta yanke a ranar 10 ga watan Yunin 2020 wacce ta tabbatar da nasarar Adeyemi kamar yadda Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta sanar.
Kazalika, kotun wacce ta farko ta yi watsi da bukatar da Adeyemi ya gabatar mata ta umurci wanda ya daukaka karar wato Melaye ya biya wanda Adeyemi N50, 000.
Ku saurari cikaken rahoton ...
Source: Legit
Source: Legit
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/