Wani al’amari mai cike da ban mamaki da ya faru da wani matashi Mazaunin unguwar Dan Rimi dake jihar Kano, Inda matashin ya kashe kansa ta hanyar cakawa kansa wuka har sai da ya ce ga garin kunan, duka sabuda wani yayi wuf da sahibar da ya ke muradi.
A cewar kakakin Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya bayyana cewa ‘Rundunar ta samu rahoton wani matashi mai suna Ashiru mai shekaru 22 ya kashe kansa a kan wata masoyiyar sa mai Suna Fatima, wanda a sakamakon cakawa kansa wuka hakan yayi sanadin mutuwar sa har lahira.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/