• Labaran yau


  Haruna mai shekara 60 ya yi wa mai tallan kifi yar shekara 8 fyade a wani kangon gida

  Yan sandan jihar Niger sun kama wani tsoho mai shekara 60 bayan ya yi wa karamar yarinya mai tallan Kifi yar shekar 8 fyade

  Bincike ya nuna cewa lamarin ya faru da karfe 1:30 na ranar Asabar 11 ga watan Juli 2020 lokacin da yarinyar ke tallan Kifi.

  Tsoho Haruna Lawal ya kai yarinyar wani Kangon gini ya rude ta da N100 kuma ya aikata mata fyade.

  Haruna ya amsa laifinsa lokacin binciken yan sanda, kuma za a gurfanar da shi a gaban Kotu da zarar an kammala bincike.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Haruna mai shekara 60 ya yi wa mai tallan kifi yar shekara 8 fyade a wani kangon gida Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama