• Labaran yau


  Allah gwani: Wata mata ta sake haihuwar jariri sati 3 bayan ta haifi jaririn farko

  Wata mata yar Najeriya ta haifi jariri ,mako uku bayan ta haifi jariri na farko.

  A wani bidiyo da mijin matar ya wallafa a intanet, David Bankole yace " Matatav ta haifi jariri ranar 19 ga watan Yuni 2020, amma bayan mako uku da haihuwa sai ta fara kokawa cewa tana jin motsi a cikinta.

  Sakamakon haka muka je Asibiti, sai Likitoci suka tabbatar mana cewa tana dauke da wani jariri ne. Daga bisani ta haihu ranar Juma'a 10 ga watan Juli 2020".


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah gwani: Wata mata ta sake haihuwar jariri sati 3 bayan ta haifi jaririn farko Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama