Jami'an tsaro karkashin hadaddiyar kungiyar tsaro na Operation Yaki, sun kama motoci 100, babaura 36, da Keke Napep guda 8 saboda saba dokar hana zirga zirga da dare a jihar Kaduna sakamakon cutar Korona.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari