• Labaran yau


  Yan fashi da makami sun harbi mutum 4 a shagon PoS

  Mutun 4 sun sami raunuka sakamakon harbin bindiga lokacin da wasu yan fashi da makami suka yi harbin mai uwa da wabi a wani shagon PoS a gundumar Panyam da ke karamar hukumar Mangu a jihar Plateau ranar Lahadi 14 ga wayan Yuni.

  Kakakin yansandan jihar Plateau ya tabbatar da faruwar lamarin.

  An garzaya zuwa Asibiti da wadanda suka sami raunuka.

  AGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan fashi da makami sun harbi mutum 4 a shagon PoS Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama