Wasu matasaa a jihar Katsina, sun gudanar da zanga zangan neman shugaba Muhammadu Buhari da Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari su yi murabus, bisa abin da matasan suka kira "Rashin tsaro" a fadin jihar Katsina.
Masu zanga zanga sun kone wasu manyan allunan da ke dauke da hotunan shugaba Buhari ko na Aminu Masari.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari