Momme gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta tace
hakika masoya sune mu idan babusu muma babumu dole sai da masoya
Sana’armu zata Cigaba.
Shafin arewablog ta ambato cewa Jarumar ta bayyana hakan ne a gidan wasan rawa dake
mMraraban Nyanya dake Abuja da jihar Nasarawa Momme Gombe dai jarumace a
masana’antar cannywood yanzu haka tayi aure har sau biyu a rayuwarta.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari