Masana harkokin siyasa a Najeriya sun yi hasashen cewa jam'iyyar APC za ta shaya kaye a zaben 2023 idan bata yi gaggawar dinke barakar da ke cikinta ba.
AGA ISYAKU.COMJam`iyyar APC mai mulkin kasar ta fada cikin rikicin, har ta kai ga mutum biyu na ikirarin shugabancin jam`iyyar.
Kuma lamarin y araba kan manyan `ya`ya da kananan magoya bayan jam`iyyar.
Wasu dai na ganin rashin tsoma bakin Shugaba Muhammadu Buhari a cikin al`amuran jam`iyyar na cikin manyan dalilan da suka jefa ta cikin wannan rudani, wanda suke cewa idan jam`iyyar ba ta gaggauta kintsa gidanta ba, da wuya ta yi tasiri a zaben 2023.
Rahotun shafin BBC
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari