Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa cikin makonnan da mukene zata fara
daukar sabbin ma’aikatan ‘yansanda na musamman da zasu rika kula da
unguwanni a jihar Ogun.Kwamishinan ‘yansandan jihar Ogun,Kenneth
Ebrimson ne ya bayyana haka yau,Laraba.
Ya bayyana cewa jami’an
‘yansandan zasu taimaka wajan yaki da laifuka a tsakanin al’umma,
matakin farko.
Ya bayyana cewa za’a baiwa ‘yansandan horo irin na sauran
‘yansanda amma bajensu ba zai zama daya dana ‘yansanda da aka saba gani
ba.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari