• Labaran yau


  Hotuna: An ceto wani mutum bayan ya tsunduma cikin rafi domin ya kashe kanshi

  Wani matashi dan shekara 36 mai suna Fatai Oyedele ya yi yunkurin kashe  kanshi bayan ya tsunduma cikin Rafin Ogun da ke Abeokuta babban birnin jihar Ogun ranar Laraba.

  Daily Post ta  ruwaito cewa lamarin ya faru da misalin karfe 1:15 na rana.

  Jami'an Traffic Compliance and Enforcement (TRACE) Corps
  .na jihar Ogun ne suka ceto Oyedele bayan ya tsunduma cikin Rafin.

  An sami kwalbar guban kwari a cikin aljihun Oyedele, wanda mazauni rukunin gidaje na Tourist Estate ne da ke unguwar Obere Atan-Ota a babban birnin jihar.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: An ceto wani mutum bayan ya tsunduma cikin rafi domin ya kashe kanshi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama