Allah mai iko,koka san cewa akwai wani tsoho mai shekara 86 a Duniya mai suna Amou Hajj dan kasar Iran da ya shafe shekara 6o bai yi wanka ba?.
Wannan tsoho yana rayuwa ne na tsananin kazanta, wanda ake ganin cewa shi ne mutum mafi kazanta a fadin Duniya, bayan haka Hajj sananne ne wajen amfani da bahayan dabbobi domin molawa ya yi sigari da shi.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari