Yansandaa kasar Kenya suna neman wani mutum ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa ta hanyar manne al'aurarta da Super Glue ranar Asabar 16 ga watan Mayu sisa zargin cewa matarsa tana bin maza idan ya yi tafiya.
Yansanda sun ce da farko wannan mutum ya lallashi matarsa domin su tashi daga gidan da suke a Marimanti saboda yana jin tsoron cewa mahukunta za su kamashi domin ya yi tafiya zuwa Nairobi da yake akwai dokar hana zirga zirga a kasar Kenya sakamakon cutar Korona.
Bayan sun isa Rafin Marimanti a kan hanyarsu ta barin garin , sai mijin ya umarci matarsa ta tube, amma da ta ki sai ya afka mata da duka kuma ya zaro wuka ya ce zai kasheta.
Kwamandan yansandan Theraka Kiprop Ruttu, ya ce, wannan mutum ya yi amfani da wuka da ya rike ya raunata matarsa, daga bisani ya bada mata albasa, barkono, gishiri sai kuma ya zuba mata kasa ya kuma karasa da zuba Super Glue a kan kasar a al'urar ,matarsa daga bisani ya gudu.
Matar ta lallaba ta koma ofishin yansanda da ke Marimanti inda ta shigar da kara abin da mijinta ya yi mata. Daga bisani yansanda sun kai matar Asibiti domin samun kulawa, kuma suka shiga farautar mijinta da ya gudu bayan ya aikata laifin.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari